|
Kasar Sin Ta Cika Alkawarin Kara Azamar Ganin Kowa Ya Samu Rigakafin Cutar COVID-19 Cikin Adalci A matsayinta na wata kasa da ke kan gaba a duniya, a fannin nazarin alluran rigakafin cutar numfashi ta COVID-19, ana gudanar da gwajin alluran iri guda hudu kan mutane bisa mataki na uku lami lafiya a kasar, kana kuma kasar Sin za ta iya samar wa kanta isassun alluran. |
KUSKURE NE "KURA TA CE DA KARE MAYE" Masu fashin baki da dama na ci gaba da ganin baiken yadda Amurka ke kururuta cewa, wasu kasashen duniya na mata leken asiri, duk kuwa da cewa, shaidu da dama sun nuna cewa ita ce ma kan gaba wajen aikata wannan laifi. |
More>> |
Kasashen Afirka sun samu sakamako wajen dakile annobar COVID-19 A kwanakin baya ne babban darektan hukumar lafiya ta duniya Tedros ya bayyana cewa, adadin mutanen da aka tabbatar sun kamu da annobar cutar numfashi ta COVID-19 a kasashen Afirka ya ragu, ana iya cewa, kasashen nahiyar sun samu sakamako wajen yaki da cutar. |
More>> |
Gidan adana kayan tarihi a Changsha |
Nune-nunen tufafi da ado na gargajiyar 'yan kabilar Miao |
Wani tsohon kwale-kwale mai filafilai mafi girma a duniya ya isa bakin tekun iyakar duniya ta arewa |
Yadda ake koyawa daliban makarantar firamare fasahohin wasan Kung Fu |
More>> |
|
||
|
||
|
||
|
||
|
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China